AN DAURA AURE CIKIN WASA KUMA YA TABBATA DA GASKE
3:03 AM 0 Comments
Wata budurwa ce mai suna
ZAINAB da wani saurayi mai
suna AHMAD.. Ba saurayi da
budurwa bane amma suna
mutunci a tsakaninsu har
Ahmada yana baiwa zainab ajiya kudi,sai
rannan an zauna
group discusion suna final
exam,akwai mutane dayawa a
wurin,sai Ahmad ke tambayar
zainab "amma zainab da
mungama school aure zakiyi ko,sai
tacemasa. Eh,sai yace
inama nizaki aura sai tace,cab
aini kayimin yaro da aure,sai
yace inafa nayi yaro kice
nakawo sadaki kigani,duk
mutanen wajen na saurarensu har ana
dariya,sai tace to kawo
sadakin duk acikin wasa fa,sai
yace nawa ne sadakin tace dubu
goma,yace dauka cikin kudina
dake hannunki saura dubu biyu
kenan Sai kuwa zainab tace to dahaka
ma a daura aure yanzu akace eh
a daura,wani abokin Ahmad ace
bari yaje a sawo alawa matsayin
goron daurin aure,nan da nan sai
gashi yadawo da jakar alawa,aka rabawa
mutanen dake
wurin anata dai raha da
dariya,sai kuwa akace toke
zainab ina waliyyinki sai ta nuna
wani cousin brother dinta tace
gashi,sai akace kai Ahmad ina waliyyinka
shima ya nuna wani
dan uwansa yace gashi,ai kuwa
nan take aka daura aure cikin
sigar daurin aure aka shafa
fatiha duk wadanda ke wurin
suka shaida. To ashe akwai wani
Akramakallahu can gefe yana
kallonsu kuma yana sauraren
duk abunda sukeyi sai dai bai
rabasu da uffan ba,sai da suka
gama ana wasa da dariya har sun tashi
zasu watse sai kuwa
mutumen nan yataso yace
Assalamu Alaikum,suka
amsa,yace 'yan uwa ina daga
gefe ina saurarenku kun daura
auren Zainab da Ahmad cikin wasa kun
tashi,to abunda baku
sani ba shine Aure ya dauru ya
tabbata tsakanin Zainab da
Ahmad,ba shakka zainab ta
tabbata matar Ahmad idan kuma
baku gasgata zancena ba zaku iya zuwa
wurin duk wani malami
da kuka yarda dashi ku
tambaya,ai ba'a wasa da daurin
aure,aifa har sun dauki maganar
malamin nan shirme,akaje wurin
wani islamic lecturer aka tambayeshi shima
yace ba
shakka aure ya tabbata, Bayan sun gama
exams duk
basu yarda ba da suka koma
gida dama unguwar su daya
suka fadawa mahaifansu
abunda yafaru,akaje wurin
malami har ukku duk maganar daya ce
cewa aure ya tabbata,ai
kuwa zainab me zatayi sai aza
hannu saman kai kuka take ba
arziki gashi tanada wanda
takeso har iyayensu sun shiga
maganar,ai kuwa Ahmad sai murna,kuma
akace Ahmad ya
saketa yace shikam bai san
zancen ba,aka kid'a aka raya
yace wallahi bazai saki ba,
iyayensa ma suka goya masa
baya,zainab ta. Rame ta kod'e amma ina
bakin alkalami yariga
ya bushe,kawai akayi biki aka
kai amarya gidan Ahmad
wannam aure ya dauru kuwa yan uwa friends Ka
turama wani group kaji meza suce akan wannan auren
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.