. Abubuwan burgewa: 4 da akai acikin Film din MAI KYAU - hausanet hausanet





Sunday, 21 October 2018

Home › › Abubuwan burgewa: 4 da akai acikin Film din MAI KYAU

Subscribe Our Channel


Abubuwan Birgewa:
1- Anyi kokari wajen nuna illar karuwanci wanda wasu matan suke jefa kan su ciki saboda wani dalili na kyawun surar da Allah ya basu ko kuma son abin duniya dake rudar su.

2- Jaruman sun yi kokari, musamman Bilkisu (Asiya Ahmad) wadda ta kasace sabuwar jaruma.

3- Fim din ya nuna cewa duk abinda yake rabon ka zaka same shi in
kayi hakuri ko da kuwa ba ka bi ta mummunar hanya ba, kamar yadda a karshe Bilkisu ta auri attajiri.

4- Kalaman jaruman wato (Dialogue) sun yi dadi gami da ma’ana.