. (BIDIYO) Yadda wasu masoya suka kwashi 'yan kallo a jami'ar Bayero ta garin Kano - hausanet hausanet





Monday, 27 August 2018

Home › › (BIDIYO) Yadda wasu masoya suka kwashi 'yan kallo a jami'ar Bayero ta garin Kano

Subscribe Our Channel


Wani faifan bidiyo da yayi ta yawo a
kafafen sadarwar zamani da kuma ya dauki hankalin jama'a da dama
musamman ma a arewacin Najeriya nadauke ne da yadda wani soja ya nunawa budurwar sa kauna a gaban

jama'a a jami'ar Kano. Bidiyon dai ya nuna sojan sanye da kakin sa da ake kyautata zaton soyayya suke da budurwar ya durkusa a gaban ta yana rokon ta amince da soyayyar sa. Soyayya ruwan zuma: Yadda wasu masoya suka kwashi 'yan kallo a jami'ar Bayero ta garin Kano
(Bidiyo) NAIJ.com ta samu cewa saurayin a cikin wani irin salo na koyi da turawa, ya fiddo zobe daga aljihun sa inda ya

kuma bukaci budurwa da ta mika
hannun ta domin ya saka mata.
Sai dai budurwar wacce take a cikin
shiga ta hausawa sanye da doguwar riga da kuma jan gyale ta fashe da kukan murna ne inda ta ma kasa hada ido da shi......