. Yanzu-yanzu: Da yiwuwan a daga zaben gobe, INEC ta shiga ganawar gaggawa da masu ruwa da tsaki - hausanet hausanet





Friday, 15 February 2019

Home › › Yanzu-yanzu: Da yiwuwan a daga zaben gobe, INEC ta shiga ganawar gaggawa da masu ruwa da tsaki

Subscribe Our Channel


Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC tana cikin ganawar gaggawa da jami'an tsaro, masu lura da zabe da wasu masu ruwa da tsaki kan zaben da za'a gudanar. Game da wata majiya daga cikin ganawar, da yiwuwan abubuwa su canza bayan ganawar.