. TUNA BAYA:: YAN FINA-FINAN KANNYWOOD DA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA - hausanet hausanet





Monday, 11 February 2019

Home › › TUNA BAYA:: YAN FINA-FINAN KANNYWOOD DA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA

Subscribe Our Channel



Allahhu Akbar duniya ba gidan zamaba Allah

Ubangiji yasa muyi kyakyawan karshe ga wadansu daga cikin yan Film din Hausa na Kannywoood da suka rigamu gidan gaskiya fatanmu Allah Ubangiji yasa sun huta

Gasu Kamar Haka

1. Balaraba Muhammed

2. Ahmed S. Nuhu

3. Jamila Haruna

4. Husaina Gwambe (Tsigai)

5. Shu'aibu Dan Wanzam

6. Nura Muhammed

7. Ali Bala

8. Night Kasim

9. Maijidda Muhammed

10. Hamza Jos

11. Tijjani Ibrahim

12. Umar Katakore

13. Shu'aibu Kulu

14. Baffa Yautai

15. Hajiya Hasana

16. Aisha Kaduna (Shamsiyya)

17. Rabiu Maji Magani

18. Kabiru Kabuwaya

19. Rabilu Musa (Dan ibro)

20. Hauwa Ali Dodo (Biba problem)

21. Hafsat Sharada (Mai Aya)

22. Zurkifulu Muhammed

23. Aisha Dan kano (Sima)

24. Malam Waragis

25. Safiya Ahmed

26. Maryam umar

Ya Allah ka jikansu da gafara. Amin.