. SIYASA:: Masoyin Atiku ya fara tafiya akan jaki daga Adamawa zuwa Abuja dan nuna mishi soyayya - hausanet hausanet





Tuesday, 12 February 2019

Home SIYASA:: Masoyin Atiku ya fara tafiya akan jaki daga Adamawa zuwa Abuja dan nuna mishi soyayya

Subscribe Our Channel



Wannan hoton wani bawan Allahne masoyin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da ya fara tafiya akan Jaki daga Adamawa zuwa babban birnin tarayya, Abuja dan nuna soyayya ga Atikun