FATIMA ABBA GWADABE: MACE TA FARKO A AREWA DATA FARA TUKA JIRGI
Fatima Abba Gwadabe ‘yar asalin Hausa-Fulani Daga jihar Kano, mace ta farko ‘yar Arewa maso.yammacin Najeriya da ta tuka jirgin sama A yunkurinta na cimma muradinta yayin da take Shekara 22, Fatima ta koyi tukin jirgin sama a makarantar koyon tukin jirage ta Mid East Aviation dake kasar Jordan.
Fatima na daya daga cikin dalibai 100 da gwamnatin jihar Kano a mulkin tsohon Gwamna Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso ta baiwa tallafin karatu. Sarauniya
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.