KALLI ALJANIN DA AKE TUNAIN
YA HALARCI TARON KWANKWASIYYA
Wata halitta da jama'a suke tunanin Aljani ne ya bayyana cikin suffar dattijo 'WAI' ya sauko daga sararin samaniya a kan keke, lokacin da ake taron Kwankwasiyya a karamar hukumar Birni. Da mutane suka tambaye shi, me ya kawo ka? Sai yace "Nazo ne domin naga Kwankwaso" Sarauniya daga hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.