. Aisha Buhari ta karyata masu cewa ta yi Allah-wadai da korar ----- Onnoghen - hausanet hausanet





Sunday, 27 January 2019

Home › › Aisha Buhari ta karyata masu cewa ta yi Allah-wadai da korar ----- Onnoghen

Subscribe Our Channel


war gidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta karya rahotannin da ake Yadawa na cewar ta yi Allah-wadai da Hukuncin da shugaban kasa Buhari ya Dauka na korar mai shari'a Walter Onnoghen daka mukamin Alkalin Alkalai na kasa (CJN) Mrs Buhari a cikin wata sanarwa ta Hannun Daraktanta na watsa labarai, Mr Suleiman Haruna da ya rabawa

manema labarai a ranar Asabar aBAbuja, ta bayyana wannan labarin da Ake yadawa na cewa ta yi Allah-wadai da korar Onnoghen a matsayin 'labarin kanzon kurege an ankarar da uwar gidan shugaban kasa kan wani labari da ake yadawa a Kafofin sada zumunta na zamani wanda Har ake cewa ta yi Allah-wadai da Dakatarwar da aka yiwa Walter Onnoghen, daga mukamin Alkalin Alkalai na kasa