M
Zakin ya rungumin mutum ne bayan da ya kawa masa ziyara a gidaa ajiye namun daji dake kasar Mexico bayan tsawon lokaci da ba su hadu ba.
Rahotanni sun nuna cewa mutum ne ya ceci
zakin daga wani mawuyacin hali, inda daga
bisani ya kawo shi gidan namun dajin, wanda
hakan ya sa suka saba da juna.
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.