Thursday, 13 December 2018
Kalli hoton sabon jirgin Messi
Kalli wadda tafi sauran 'yan matan Arewa kyau
Gasar Sarauniyar Kyan Arewa:
Kalli wadda tafi sauran 'yan
matan Arewa kyau
Aisha Ibrahim ta kasance wadda ta lashe gasar Sarauniyar kyau ta Face of Arewa, na shekara ta 2018, da aka gudanar a jihar Kaduna. Aisha dai ta ce ta shiga gasar sarauniyar arewa, inda kimanin mata19 ne suka nemi gurbin zama zakarar gwajin dafi, na mace mafi kyau a yankin arewa, ta kuma sami nasarar lashe kambin. Da farko mutanen na tunanin gasar kyau wani
abu ne na tir da ake fitar da surar jiki, amma Aisha tace ba haka abun yake ba, ita wannan gasar ba irin wanda ake nuna tsiraici ne ba, babu fitar da tsiraici, ana sa kaya na sutura ne
kamar yadda sauran mata ke sawa a gari. Ta kara da cewa da farko dai ta fuskanci 'yar matsala na rashin yarda daga wajen iyayenta, amma daga bisani sun aminta da sana’ar daga baya da suka fuskanci, ba kamar sauran gasar sarauniyar kyau ba ne, da ke nuna rashin tarbiya
wanda ake fitar da jiki a waje.
Kasancewar ita dalibace, ta bukaci iyaye da su dinga marawa ‘ya'yansu, a duk lokacin da suke yunkurin gudanar da wani abu dake bukatar yi, matukar bai sabawa shariah na addini ko al’adda ba, tare da basu kwarin gwiwa wajen cimma muradansu. Daga karshe ta ce a wannan zamani ya kamata mace ta fita ta nemi hakkin kanta, matukar ba zata taka ka’idojin adinin ta da al’adarta ba zama bana mata bane a wannan karni da ake ci ko da mace ta na da aure waji bi ne su nemi na
kansu Rariya daga hausanet
Tuesday, 4 December 2018
FULANIN BIRNI KASHINA DAYA
FULANIN BIRNI ASISI B. ALEEYU
NAGARTA WRITERS ASSOCIATION
PAGE 3 Ya isheka fah inaruwa na da kyanta
da kudinta, abunda ka lissafa akwai
Wanda banda akwai Wanda tafini?
"hannunshi yarik'e no man bahaka ba Kaduba sonda take maka" mtsww yaja tsaki natsani wannan Kalmar I hate amira wlh.
"why man? friend d'inshi ketambayar
shi " becouse she're classless birches and I hate her bama ita kad'ai ba all girl's they are medium classes" Anya kuwa man lafiya kake? Harara
yabisa da ita.
" kai doctor ne zaka iya dubani" bai
k'ara mishi magana ba aranshi yace
ya Allah let him meet the girl he will
crazy fall for.
sundade agurin can yace "janze
birthday d'in but tareda waccan girl
d'in zamuje, yanuna gurin da su
raihan suke.
Dai _dai lokacin da yayi smiling wow
she look very beautiful. faruk yace
" wow tsarki yatabbata ga Wanda yake
halittawa the girls are look like
Arabian " bakinshi yatab'e kaji dashi
yanzun dai kasan yanda kayi muje
tareda ita.
Se alokacin yadawo daga dreaming
yace "haba man wace cakwakiya ce
wannan kake neman had'o mana
itawannan se akace maka crazy ce
kawai zaka jata birthday party.
" oho nadai gaya maka" faruk yace
"just said bazaka Jena it's ok basai
kajawo mana rigima ba"
Wayarshi ya ajiye yace "faruk kasan
Allah senaje birthday d'innan yau
kuma tareda babyn can zanje"
faruk yad'aga kafada "you can do it
but ina daga gefe" mik'ewa yayi tsaye
faruk yace "ina zaka? bansaniba
yabashi amsa gyara zama yayi yau
zanyi kallon drama.
Baifi Minti shabiyar ba Sega shi tareda
raihan , faruk yaware ido yace
"guy dinnan bom ne". murmushin
k'eta yajefawa faruk yace.
"Sekazo be very fast fah" yana wani
murmushin k'eta .
Sautin wak'ar chirisbrown ketashi
ahankali ba sosai ba , raihan ta tab'e
baki tamaida idonta kan wayarta.
Yad'an dubeta ya b'ata fuska "mushiga
koh" banza ta masa dan tafara d'ago
rashin mutunci atare dashi.
"bakiji bane" b'ata fuskarta tayi
tareda tunzuro baby lips d'inta tace
kajini bana son in shiga ne inga small
babies ne aciki and bancika son
huld'a da hausawa ba kuncika rashin
kunya.
Kallonta yayi good girl yafada aranshi
halayenmu d'aya amma afili yace.
"Ina tunanin tin kan muzo nan namiki
bayani lokaci na tafiya bai kamata
kikai yamma liss ba kodan sisters
d'inki"
Dai dai nan faruk yazo yamusu
knocking hararanshi yayi yabud'e
mota yafita yana jiran fitarta amma
shiru ko motsawa batayi ba ,
faruk yace.
"man babyn nan fah jira take abud'e
mata motar" kallon raini yabita dashi
Wanda batama San yanayi ba, yace
"what the hell yarinyar nan fah tana
Neman kawomin renen hankali.
"faruk ya kyalkyale da dariya
"tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kanja
" naushi yakai mishi a fuska atake ya
goce , cike da haushi yabude mata
ganbun motar second biyar sannan ta
mik'a mishi hannu yabita da kallon
tambaya, wani kallon ta jefa mishi
irin you know what I mean d'innan.
Ba musu kuwa yarik'e hannunta suka
fito tare.
Faruk ne gaba gogan kuwa yawani
hard'e fuska kamar bai tab'a dariya
ba , had'add'en hotel ne Wanda ya
amsa sunanshi ko Ina na gurin an
k'awata shi da flowers da hasken
lantarki abun gwanin birgewa.
Tin a nesa light yazo kansu
kasancewar raihan bamaison haske
bace atake tazare handkerchief a
aljihun sa tarufe beauty face d'inta ,
amira ta taso tarbonsu amma me
gabanta ne yayi mugun bugawa data
ganshi tareda wata , dama tasan za'a
rina in dai Yusuf ne bazai zo ba inma
yazo to seya bata kunya.
Dakewa tayi tazo gurinsu da
murmushi gaban faruk yashiga
bugawa kome zaije yazo oho.
dayake amira yar duniya ce batama bi takan Yusuf ba tace "welcome friend" shu'umin murmushi raihan tayi tace birthday girl you look natural hot". "thank you" ta bata amsa. Still yana rik'e da hannun raihan akanuna musu mazauninsu nan ne tafara
karb'an gifts kala kala raihan kuwa
hankalinta naga waya tana browsing
abunda yadameta.
'yan mata kala kala kake gani 'yan
gayu masu ji da nera suna zuwa
daukan pics tareda yusuf , Wanda
yatamke fuska kamar baisan Kalmar
fara'a ba , amira da kishi yacikata
tazo duk ta koresu tazauna left hand
side d'inshi tana wani manne mishi
gogan kuwa sai shan k'amshi yake.
Cake akazo yanka ta gabatar da Yusuf
akan Wanda zai cutting cake ba muso
yataso yana shu'umin murmushi ,
yakarbi medium knife yayi cutting
cake yadade yana yankawa mutane
dayawa suna son ganin meya tsayar
dashi. Heart style yafidda yana murmushin
mugunta yaciro atake gurin yad'au ihu d'adi sosai ya mamaye zuciyar amira ,
harya kai cake d'in abakin amira sai
kuma yadawo dashi saitin bakin
raihan , ran amira yasoma b'aci
wacece wannan wani irin wulakanci
Yusuf yake son nuna mata agaban
manyan friends d'inta.
Raihan tabishi da kallon tambaya tak'i bude baki Alama yayi mata data bud'e
baki harta bud'e sai kuma tarik'e
hannunshi zuwa bakin amira atake
tabud'e aka shiga watsa musu hotuna mutane dayawa abin ya birgesu azaton su wani kalan lover joke ne baiso hakan ba yarinyar nan ta wargaza mishi plan , raihan ta jefawa Amira murmushi Wanda takasa
ganewa , daga nan tawuce waje ta
jingina da mota tana jiran fitowar shi.
Uhm koya abun zai kaya tsakanin
raihan da Yusuf , wani mataki Amira
zata d'auka ?
Waye Yusuf ?
Waye raihan?
Waye Amira?
ASEEYAH BASHEER ALEEYU
PAGE 4
Yusuf kabir binji.
Asalin sunan shi mahaifinshi da
mahaifiyar shi duk 'yan binji ne, local
government d'in sokoto state.
Asalin su Fulani ne na usuli auren
had'i ak yiwa iyayen shi hajiya Aisha
binji da Alh kabir binji.
Mahaifin kabir malam Ard'o binji
yana d'aya daga cikin manyan garin
Wanda yatara shanu bila adadin da
gonaki.
Mahaifiyarshi modibbo ce tana
koyarda yara ciki harda Aisha wadda
suke cewa indo yar fillo.
'Yar kanin Ard'o ce malam Ali d'an
hullo zumuncinsu gwanin sha'awa
dayake kowannensu nada nashi bamai
nema gurin wani. Kabir shine babba
gurin mahaifiyar shi yanada k'anne
biyu mata zuwaira da zubaida.
Se yayyen shi 'yayan matar uban shi
wadda itace babba tanada 'yaya biyu
maza mace daya amina itace auta
nuru shine babban su agidan sannan
murtala se kabir maza uku mata uku.
Kabir shine yad'auko halayen
mahaifinshi sosai yana taimaka mishi
zuwa gona da gurin kiwo sauran kuwa
inba garari da d'aukar magana ba
babu abunda suke.
Ganin suna Neman b'ata mishi suna
yabasu umarnin fiddo mata domin
yayi musu aure tunda dai basa son
karatu daga sabke Qur'an suka bar
karatu boko kuwa ko Junior weac
basuyi ba suka watsar abun na
matuk'ar cin ran mahaifin , Abu d'aya
ke sanyaya mishi rai ganin kabiru
yadage sosai yayi littafan addini da
dama yana kuma zuwa boko harya kai ss2 Yanada son karatu sosai tareda goyon
bayan mahaifiyar shi, wadda kejin
ajikinta cewa zai zamo insha Allah.
Rashin kunyar da modibbo ke yiwa
kabiru da shak'uwar su tasanya tasalla
uwargidan Ard'o da 'yayanta suka
tsanesu dama can tana kishinta ganin yanda tazo tayi kane kane da gida
daga zuwanta malam ya mallaka mata bukkar gero da sauran kayanshi itake fitarda abincin da za'a dafa Kullum ta
mayar tarufe sannu sannu girkin
yakoma hannunta , tasallah kuwa ta
maida hankalinta ga sana'arta ta
kayan gwanjo da ake saro mata ba
laifi tana samu dashi take yiwa kowa
gadara tana biyawa 'yayanta buk'atu Modibbo kuwa koyar war datake tana taimaka mata kwarai saboda tana samun ihisani sosai gun iyayen yara na sabulu zannuwa dasauran su dashi
take k'ara taimakawa kabiru yana
biyan kudin makaranta yanzu haka
yafara asusun zana jarrabawar kare
makaranta ta biyu.
Yaune ake d'aurin auren nuru da
murtala gidansu yana bayan gidan
maigari Wanda yake ahad'e , arashi
da gori babu Wanda modibbo bata
shaba , bata kula suba tacigaba da
hidimar da ake zuwaira 'yarta da ke
auren maigari wadda itace ta hud'u
tarik'a k'unk'uni danme za'a raina
musu uwa modibbo tace
.
"Kul na k'ara jin bakinki, ba uwar ki
ba ce in yau na mutu kinada uwane
bayan ita" zubaida dake damun fura
tace. Haba modibbo sabida Allah fah kina ganin yanda suka rainamu wallahi Allah. Hararar data bita da ita yasakata yin Kshiru badan taso ba , kabiru yashigo da uniform d'inshi dasuka kod'e amma fah tas suke, yagaida mutan gidan yaje d'akinsu yacire yafito fuskar shi cike da fara'a "innata yau nagama jarrabawa sejiran sakamako zuwa wata shekara kafun nan natara kud'in registration d'an fodio zanje insha Allah"ldan dai nasamu naci jam d'ina
yadda akeso" zuwaira tace "ai kuwa
mud'inma asusun zamuyi gomna
Muke son kayi ka gyara mana garin
nan " zubaida ta kyalkyale da dariya "
gaskiya kam babban yaya yazama
gomna ai lafiyar Mu k'alau
Inna najinsu tamusu banza shikam
hankalinshi naga modibbon shi ya
zura mata ido itakuma se wani
kaucewa take , zuwaira tace "K'anwa mubasu guri uwa da d'anta,
inaga sirri zasuyi wannan kauda idon
, bata k'arasa ba inna modibbo takai
mata dundu "marasa kunya nida ke
ne" suna dariya suka bar gurin.
Suna fita yak'arasa gurin inna
modibbo yace " inna ta yaya ake ciki
ni yunwa nakeji , ya kukayi da indo"?
Inna modibbo tace " kaje idan kaci
abinci kadawo, munyi maganar da
malam yaji dad'i sosai zumunci zai
k'aru , ga yarinyar mai nutsuwa da
hankali , nikaina tin bayau ba nake
kwad'ayinka da ita. murmushi yayi
"kicigaba da samana albarka da
Neman zabin Allah ASEEYAH BASHEER ALEEYU