Saturday, 28 April 2018
YADDA ZAKA SAYI MB DATA CIKIN SAUKI A LAYIKAN NIGERIA
Yanxu layikan Nigeria Sun Fara SaukaKa Ma
Costomer Dinsu Farashin Data Bundle Domin Dai
Masu Karamin Karfi,Duk Da Daini Kusan Kyauta Nake Browsing Saboda Zaka Iya Samun Akan Kudi Naira Biyar Akan Kusan Kowane Layi A Nigeria Fari Mu Fara Da MTN. MTN NIGERIA Akan Network Din MTN Xaka Iya Sayen 5MB Akan Naira Biyar Kullun. Amma Dole Sai Kana A Tsarin MTN iPulse Domin Shiga Tsarin Saika Danna *406# ,Sannan Kuma Idan Zaka Sayi MB Din Ka Tabbata Kana Da 5Naira A Account Dinka Saika Danna *406*1# Domin Saye, Nan Take Zasu Baka 5MB Su Cire N5. Domin Fita Daga Tsarin Danna *406*2#. Valid Xuwa 11:59 Na Dare. GLO NIGERIA GLO Suma Zaka Iya Sayen 5MB Akan N5 Kullum Akwai Abinda Zaka Yi Shine Kakoma Kan Tsarin GLO GBAM Ta Hanyar Danna *100*5*1# zasu bukaci ka reply da 1. Shikenan Kullum Zasu Rika Daukar N5 Daga Account Dinka Suna Baka 5MB Valid Xuwa 11:59 Na Dare. Domin Duba MB Din Danna *127*0# ETISALAT NIGERIA: Haka Suma Etisalat Ba'a Barsu A Baya Ba Amma Su Ba Kamar MTN Da GLO Bane Domin Su 1MBSuke Bayarwa Akan N5. Domin Sayen 1MB AKan Etisalat Yaka Sance Kana Da Akalla 50 Naira A Cikin Account Balance Dinka.
Sannan Ka Danna *496*1#
Zasu Dauki 5Naira Ne Daga Account Dinka Su Baka 1MB Wanda Zaka Yi Amfani Da Ita 24 hours (1 Day) Domin Duba MB Din Danna *228# AIRTEL NIGERIA: Suma Kuma Airtel 5MB Suke Sayarwa AKan N5 Amma Sai Idan Ka Shiga Tsarin Club 10 Padis Kuma Sai Ka Cancanta Koda Kana Cikin Plan Din Domin Saye Danna *141*11*15# Kuma Ka Sani Cewa Ba Kowane Layi Ke Yiba,Idan Baiyi Za Nuna Maka You Are Not Qualify For This Offer.Domin Fita Kuma Danna *141*11*150# Amma kafin su baka dama ka kasance kana kan Club 10 Padis domin Shiga Danna *166# NOTE : Wannan Data Tana Valid Xuwa 12 Ta Dare A Kullum Domin Duba MB Dinka Danna *223# ko *123*10# Idan Kana Tambaya Zaka Iya Yi Nan NOTE:Ga masu layin MTN kusani cewa idan mutum ya shiga tsarin ZERO FACEBOOK {FB0} to ba zasu saida maka ba,koda kuwa da can kana saye da xarar ka shiga xasu daina sayar maka